Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Sanarwar da babban sakataren watsa labarai na gwamnan Legas, Gboyega Akosile, ya fitar ta ce za ayi janaizar Alhaja Smith a yau Asabar bisa koyarwar addini.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 328 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Gobir ya yi hira ta musamman ne da Adeniyi Olugbemi inda suka tattauna a kan lamarin tsaro a jihar Sokoto da wasu batutuwan kamar yadda The Punch ta wallafa.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta damke wata budurwa mai shekaru 17 mai suna Seun Adekunle tare da saurayinta mai suna Basit Olasunkanmi a kan zarginsu da ake.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Farfesa Umar Garba Danbatta a matsayin mataimakin shugaban hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC), Pantami yace.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa wakilinta ya gano cewa an samu wani rashin jituwa a kan rufe wani sashi na gadan da gwamnatin jihar Anambra ta don korona.
Ya dace a isar da sakon zuwa kananan hukumomi ta yadda za a gano kananan hukumomin da cutar ta yadu da yawa domin a kai musu taimakon da ya dace cikin gaggawa.
Da ake hira ta da shi a ranar Alhamis a PlusTv Africa, marabucin ya ce abinda zai magance matsalolin Najeriya shine rage karfin da gwamnatin tarayya ke da shi.
Ta ce ba ta san dalilin da yasa mutumin ya yanke jiki ya fadi ba inda ta nuna ta yi nadamar barin yayanta a gida domin zuwa tayi zina da shi kuma ga abinda ya
Aminu Ibrahim
Samu kari