Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta damke wata budurwa mai shekaru 17 mai suna Seun Adekunle tare da saurayinta mai suna Basit Olasunkanmi a kan zarginsu da ake.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Farfesa Umar Garba Danbatta a matsayin mataimakin shugaban hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC), Pantami yace.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa wakilinta ya gano cewa an samu wani rashin jituwa a kan rufe wani sashi na gadan da gwamnatin jihar Anambra ta don korona.
Ya dace a isar da sakon zuwa kananan hukumomi ta yadda za a gano kananan hukumomin da cutar ta yadu da yawa domin a kai musu taimakon da ya dace cikin gaggawa.
Da ake hira ta da shi a ranar Alhamis a PlusTv Africa, marabucin ya ce abinda zai magance matsalolin Najeriya shine rage karfin da gwamnatin tarayya ke da shi.
Ta ce ba ta san dalilin da yasa mutumin ya yanke jiki ya fadi ba inda ta nuna ta yi nadamar barin yayanta a gida domin zuwa tayi zina da shi kuma ga abinda ya
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 553 da suka fito daga jihohin Najeriya
Dogo ya ce sun fice daga APC ne saboda rikicin da ke tsakanin shugabanin jamiyyar da mambobi da aka ce rashin bin kundin tsarin mulkin jam'iyyar ya janyo hakan
A yayin da damina ta fara, manoma na fatan komawa gona amma rashin zaman lafiyan da ke mamaye yankin arewa maso yamma na ci gaba da tsananta fiye da misali.
Aminu Ibrahim
Samu kari