Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ngige ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a biya kudaden allawus din ga maaikatan lafiyar ne saboda jajircewar suka yi wurin yaki da coronavirus.
PTF ta koka kan yadda yan Najeriya suke gudun zuwa yin gwajin wadda hakan yasa har yanzu mutane kalilan aka yi wa gwajin idan aka kwatanta da adadin mutanen.
Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban PTF, Boss Mustapha ya ce Najeriya ba za tayi gaggawar bude makarantu ba don kare afkuwar abinda ya faru a wasu kasashe
Da aka nemi sanin adadin kudin da jihar ta kashe a kan gwaje gwajen, kakakin gwamnan ya ce ba zai iya bayyana wa ba saboda har yanzu ba a gama gwaje gwajen ba.
Kwamishinan ya kuma ce yan sanda sun kama wani Abdulsalam Olalekan da aka kama yana karyar cewa shi dan yi wa kasa hidima ne a Atinkankan na jihar Ekiti a watan
Sun ce a ranar Lahadin da lamarin ya faru, bai fito ya tafi aikinsa da safe kamar yadda ya saba ba har sai lokacin da wani ɗan sanda ya zo duba shi ya gano gawa
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 315 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Yan sandan biyu suna zaune ne a gidan haya guda tare da wasu yan haya fararen hula. An yi ikirarin cewa wasu yan gidan hayan sun dade suna kuka da halayen sajan
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 260 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Aminu Ibrahim
Samu kari