Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Diyar shugaban kasa Donald Trump, Tiffany Trump da saurayinta Michael Boulus dan asalin kasar Lebanoon da Najeriya sun shirya angwancewa sakamakon babu dadewa.
Mashawarcin gwamna Katsina Aminu Masari na musamman a kan harkokin tsaro, Ibrahim Katsina shima bai amsa sakon ko kirar waya da aka masa ba don ji ta bakinsa.
Kamar yadda HumAngle ta ruwaito, miyagun da adadinsu ya fi 200 sun isa kauyen a kan babura misalin karfe 11 na dare inda suka rika bi gidaje suna neman dabobi.
Wani mutum ya kashe tsohuwar budurwarsa domin ya nuna wa sabuwar budurwarsa tsananin kaunar da ya ke mata kamar yadda masu bincike suka fadi a wani rahoto.
Shafin tattara bayanai na Wikipedia ta lissafa sarakunan nahiyar Afirka da suka fi kudi. Shafin ya ruwaito cewa an wallafa sunayen ne a mujjalar Forbes a 2014.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 452 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Wata kotun tarayya da ke Fatakwal a jihar Rivers, ta hana Obaseki shiga takara zaben fidda gwanin saboda karar da mai neman karar a PDP Omoregie Ogbeide-Ihama
Rundunar jami'an tsaro ta NSCDC ta jihar Osun a ranar Talata ta ce ta fara bincike a kan zargin wata matar aure da ragargaza mazauktar mijin ta hanyar murdesa.
Mahukunta a kasar ta Saudiyya a baya sun bayyana cewa mazauna kasar ta Saudiyya ne kawai za a bawa daman yin aikin hajjin a bana saboda annobar coronavirus.
Aminu Ibrahim
Samu kari