Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter, ta ce karin karin mutune 661 da suka kamu sun fito
Gwamnonin jihohin arewa sun yanke hukuncin saka mafarauta da 'yan banga domin yakar matsalar 'yan bindiga da duk wani nau'in rashin tsaro da ke yankin arewaci.
Jam'iyyar APC reshen jihar Rivers ta bayar da shawarar a nada tsohon Attoney janar na jihar, Worgu Boms ya maye gurbin sakataren jamiyyar na kasa, Victor Giadom
A ranar Juma'a ne rundunar sojin Najeriya ta yi wa sojoji 342 ritaya daga aiki bayan wadata su da sana'o'in dogaro da kai tare da rayuwar da za su fuskanta.
Rotimi Jolayemi, dan jaridar da aka tsare sakamakon cin mutuncin ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya sanar da Premium Times cewa baya nadama.
Dan uwansa ya kara da cewa dan majalisar ya mutu ne a asibitin koyarwa da ke na Enugu da ke Parklane a yammacin ranar Juma'a 19 ga watan Yuni shekarar 2020.
Bayan hakan ne rundunar ta sojojin sama ta aike da jiragen yakin ta zuwa matattaran yan taadan don tarwatsa gine-ginen tare da kashe da dama cikin 'yan ta'adan.
Barnar da aka yi a Kukawa ba za tayi yawa ba sosai duba da cewa mutane sun dade da yin kaura daga garin, gidaje da sauran gine gine sun fara lalacewa da kansu.
Sai dai kakakin jam'iyyar, Mr Ade Ajayi ya musanta cewa jam'iyyar na shirin dakatar da Ojudu, ya kuma yi kira ga 'ya'yan jam'iyyar suyi watsi da batun baki daya
Aminu Ibrahim
Samu kari