Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar wani matahsi mai shekaru 17 a karamar hukumar Zaria yayin da kungiyar 'yan banga jihar suka kama shi.
Hakan na cikin wata wasika ne da Mataimakin Direktan sashin kula da Manyan hanyoyi na Ma'aikatan Ayyukan Tarayya, K.Y. Ibrahim ya aike wa gwamnatin jihar Legas.
Wasu da abin ya faru a idonsu sun ce 'yan fashin sun yi wa wani mai sana'ar hada-hadar kudi ta POS fashi ne kuma suka juya za su tsere amma mutumin ya musu ihu.
"Daga nan, DPO na Dutsinma ya jagoranci jami'an zuwa inda abin ya faru, sun gano gawar sun kuma kai ta babban asibiti inda aka tabbatar ta mutu bayan gwaji.
Mai magana da yawun rundunar yan sanda, DSP Onome Onovwakpoyeya, ya tabbatar da afkuwar lamarin yayin hira da manema labarai a ranar Alhamis a garin Asaba.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 594 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Babban sakataren hukumar, Muhammad Abba, ne ya bayar da wannan tabbacin yayin hirar da ya yi da Kamfanin Dillancin Labarai, NAN, a ranar Alhamis a jihar Kano.
Laifukan da ake zarginsa da aikatawa sun hada almundahar kudi, yaudarar mutane don samun lambobin sirri, zambar banki, yin sojan gona, kuste ta intanet d.s.
Ajimobi ya auri Florence Ajimobi a shekarar 1980 kuma sun haifi yara biyar. Diyarsa ta farko Abisola Kola-Daisi 'yar kasuwa ce wacce ta kafa kamfanin Florence H
Aminu Ibrahim
Samu kari