Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
The Cable ta ruwaito cewa yan bindigan sun isa asibitin cikin motocci guda uku inda suka fara harbe harbe da bindiga wadda hakan yasa mutane suka tarwatse.
Shugaba Muhammadu Buhari a halin yanzu yana jagorantar taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya, FEC, da ake gudanarwa a dakin taro na Majalisar da ke Aso Rock Villa
Rundunar 'yan sandna jihar Ribas ta damke wani gawurtaccen mai garkuwa sa mutane, Anthony Ndubuisi a karamar hukumar Umuebulu Etche ta jihar, wallafar Channels.
Wole Oyebamiji, sakataren gwamnatin jihar Osun ya kamu da cutar coronavirus. Kwamishinan lafiya na jihar, Rafiu Isamoto, ya bayyana hakan a ranar Talatar nan.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 561 da suka fito daga jihohin Najeriya
Da yawa daga cikin mace-macen da aka yi a watan Yuni ya shafi manyan mutane kuma ya matukar girgiza zukatan jama'a, Wannan watan ya zo da abubuwan ba-zata.
Wadanda za a rage wa albashin da allawus sun hada da Gwamnan da kansa, mataimakinsa, Kwamishinoni, mashawarta na musamman da sauran musu muƙaman siyasa a jihar.
Kungiyar ma'aikatan sufuri ta kasa (NURTW) ta ce akwai yuwuwar ta yi karin kudin mota saboda dokokin zirga-zirga tsakanin jihohi da gwamnatin tarayya ta fitar.
Hukumar ta bayar da sanarwar ne bayan taron da yan kwamitin suka gudanar da bidiyo a ranar Talata inda suka tattauna batutuwan da suka shafi gudanar da gasar a
Aminu Ibrahim
Samu kari