Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu fasinjoji sun yi wa wani direban bus mai shekaru 59 dukka har ta ta yi sanadin mutuwarsa saboda kawai ya bukaci su saka takunkumin fuska don kare korona.
Kafila Ogunsina, matar aure mai yara 4 ta roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Ile-tunrun, Ibadan ta raba aurenta da don mijinta wai ya hana da yin arziki.
A cewar kakakin hukumar ta NIS, Sunday James, likitocin sun gama shiri tsaf na barin kasar ta wani jirgi na musamman da zai tashi daga filin jirage na Legas.
Kwamishinan labarai na jihar Nasarawa, Dogo Shammah ya ce dukkan ma'aikatan fadar gwamnan jihar za su killace kansu daga ranar Juma'a don kare kansu daga korona
Dakatattacen mukadashin shugaban yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim Magu da ake bincika kan zargin rashawa ya nemi Sufeta Janar na Yan sanda ya bayar da shi beli.
A halin yansu, Ajayi suna sa in sa da gwamnan jihar Rotimi Akeredolu kuma ya nuna shaawar cewa zai fito takarar gwamna don fafatawa da Akeredolu a zaben Okotoba
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya saka hannu a kan kasafin kudin shekarar 2020 da aka yi wa kwaskwarima saboda annobar corona da faduwar farashin mai
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar a ranar Alhamis ya yi karin haske game da binciken da aka yi wa shugaban riko na EFCC, Magu.
Tsohon shugaban jamiyyar PDP kuma a yanzu jigo a jamiyyar APC, Ali Modu Sheriff a ranar Alhamis ya kai ziyarar bazata zuwa hedkwatan APC na kasa da ke Abuja.
Aminu Ibrahim
Samu kari