Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Da ake hira da ita a Radio Jambo, matar mai suna Stella ta yi bayanin cewa ita attajirai kawai ta ke harka da su cikinsu har da ministoci da wasu masu arziki.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa da ke garin Abuja a ranar Laraba 5 ga watan Augustan shekarar 22.
Hadakan kungiyoyi masu fafutikar kawar da cutar COVID-19 (CACOVID) ta bawa gwamnatin jihar Kano tallafin kayan abinci na kimanin kudi Naira miliyan dari biyar.
Shoprite Holdings Limited da ke da hedkwata a kasar Afirka ta Kudu ya fitar da wannan sanarwar ne a rahoton kasuwancinsa a ranar 28 ga watan Yunin shekarar 2020
Kwamishinan Ilimi na jihar, Ibrahim Abdullahi ne ya sanar da hakan yayin da ta ke dangana da manema labarai a ranar Talata kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito
A cikin wasikar da sakataren kungiyar Diouf Bakri Koalack, ya aike wa gwamnan, ya jinjina masa bisa jajircewarsa wurin yaki da annobar da ta karade duniya..
Da ya ke magana ranar Juma'a a Abuja yayin jawabin na PTF, Mustaha ya roki masu ruwa da tsaki a harkar su tabbatar sun bi dokokin domin dakile yaduwar cutar.
An dakatar da Akinribido, mai wakiltan mazabar Ondo ta Yamma 1, saboda saba dokokin majalisa da zagin Kakakin Majalisa, Bamidele Oleyelogun a zauren majalisar.
Wani jirgin Majalisar Ɗinkin Duniya, UN, ya kwace wa matuƙin jirgin yayin da ya ke sauka a filin tashi da saukar jirage ta Gao da ke Mali a ranar Litinin 3 Aug
Aminu Ibrahim
Samu kari