Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Buhari ya sabunta nadin Dakta Bello Aliyu Gusau a matsayin sakataren hukumar asusun cigaban fasahar man fetur (PTDF) da Ahmed Bobboi a matsayin shugaban PEF.
Ma'aikatan Shari'a karkashin Kungiyar Ma'aikatan Shari'a ta Najeriya, JUSUN, sun ce za su rufe kotunna a dukkan sassan kasar a ranar Litinin don biyaya ga umurn
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a gidan gwamnati a Abuja. Wannan shine ziyara ta farko da Obaseki ya kai wa Buhari bayan
Sojojin saman Najeriya na musamman na Operation Lafiya Dole sun lalata mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram sannan sun kashe da dama cikinsu a Bula Sabo da Dole.
Hadiza Isma El-Rufai, uwargidan gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ta nuna cewa tana son ganin mace ta maye gurbin sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.
An kashe jami'in DSS, a daren ranar Laraba yayin musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da dilalan bindiga a kauyen Kalong da ke karamar hukumar Shendam ta Plateau
Dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2019 a jihar Oyo, Bayo Adelabu ya ce ya yi farin cikin shan kaye da ya yi a zaben da ya
Wata kungiya mai suna Lekki Muslim Ummah (LEMU) a jihar Legas ta raba wa mutane 317 kudade da kayayyaki da kudinsu ya kai Naira miliyan 70 a matsayin zakka.
Wata kotu a Jamus a ranar Laraba ta yi watsi da karar da aka shigar na hana kiran sallah a wani masallaci da ke wani karamin gari bayan shekaru biyar ana kai ru
Aminu Ibrahim
Samu kari