Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Dakarun sojojin Najeriya dake Camp Malumfatori a Tafkin Chadi sunyi nasarar kashe manyan kwamandojin yan ta'addan Boko Haram bakwai a wasu hare-hare da suka kai
Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum ya dakatar da saka sunansa a wani lambu a Ma'aikatar Muhalli na Jihar ta yi niyyar yi. Ya bada umurnin a saka sunan Shettima.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya taimaka masa a lokacin yana shugaban kasa
Kungiyar Masu Sana'o'i ta Kasa, TUC, ta ce har yanzu akwai jihohi takwas a Najeriya da ba su aiwatar da sabbon tsarin albashi mafi karanci ba da sauran allawus.
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna, NAFDAC, ta rufe kamfanonin kera magungunan dabobi na jabu har guda biyu a karamar hukumar Bichi na jihar Kano.
Kakakin 'yan sanda, Audu Jinjiri, cikin wata sanarwar da ya fitar ya ce 'yan sanda sun kai sumame mabuyar 'yan bindigan sun kwato bindigu da harsasai da wuka.
FG ta amince da fitar da Dallar Amurka biliyan 1.95 domin ginin layin dogo da zai tashi daga Kano-Dutse (Jigawa)-Katsina-Jibia zuwa Maradi (Jamhuriyar Nijar).
FG a ranar Alhamis za ta sake gana wa da kungiyoyin NLC da TUC, a ranar Alhamis kan barazanar tafiya yajin aikin da kungiyoyin suka yi kan karin kudin fetur.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama da sauran mutane sun huro wa tsohon ministan ilmi Kenneth Gbagi wuta a kan zarginsa da bada umurnin tube ma'aikatansa a otel.
Aminu Ibrahim
Samu kari