Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wata kotu da ke zamanta a Yola Adamawa, a ranar 18 ga watan Nuwamba ta yanke wa wani makiyayi, Bappa Alti hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe ɗan cikins
An kama wata mata mai shekaru 40 da haihuwa mai suna Ruqayya Rabi'u a Jigawa bayan samun ta da jabun kuɗade (dubu ɗai-dai guda 100 da ɗari biyar-biyar guda 76)
Daga karshe dai katin auren dan gwamnan Jihar Kaduna Bashir El-Rufai da Halima Nwakaego Kazaure ya fito. Za a daura auren ne a ranar Asabar 21 ga watan Nuwamba
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa David Umahi, gwamnan Ebonyi, saboda chanja sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. A ranar Talata, Umahi ya bayyana komawa APC, ya
Gwamnan Jihar Rivers Nyesome Wike ya ce wani gwamnan guda daya daga jam'iyyar PDP zai sake ficewa daga jam'iyyar ya koma wata kamar yadda Channels Television ta
Jami'an sintirin jihar Kaduna (KADVIS) sun gamu da ajalinsu yayin arangama da yan bindiga a karamar hukumar Chikun, da yammacin Talata, a cewar wani jami'i.
Bashir El-Rufai, ɗan gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya ce 'ya gwammace a datse masa kai a maimakon ya nemi afuwa' game da hotonsa da amaryarsa Halima Nwakaego Ka
An ruwaito cewa wata babbar tankar man fetur ce ta kama da wuta dai dai lokacin da take juye mai a wani gidan mai da ke yankin Oluwole, Iseyin Saki a Jihar Oyo.
Gamayyar malaman addinin musulunci a Kano sun yi kira ga Majalisar Jihar ta yi doka ta zata rika hukunta wadanda suka aikata laifin batanci ga addinin musulunci
Aminu Ibrahim
Samu kari