Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Juma'a 11 ga watan Disamba Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi gida garin Daura ta jihar Katsina domin kai ziyara. Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya sanar
Ɗiyar Shugaba Buhari, Zahra Buhari Indimi, tana cikin farin ciki a yau 11 ga watan Disamba a kasancewar ranar zagayowar haihuwar mijinta, Ahmed Indimi. Zahra wa
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa, FRSC, reshen jihar Adamawa ta ce a ƙalla mutane 40 ne suka rasu sakamakon hatsarin mota daga watan Satumba zuwa 9 ga watan Disam
Femi Adesina, Mai bada shawara na musamman ga Shugaba Muhammadu Buhari kan kafafen watsa labarai ya ce Gwamnan Ebonyi, Dave Umahi na iya takarar shugabancin ƙas
Kungiyar shugabannin Kudu da Jihohin Tsakiya, SMBLF, a ranar Alhamis, sun soki hukuncin rage mukami da rundunar soji ta yi wa kwamandan 'Operation Lafiya Dole',
An nada Farfesa Muazu Gusau a matsayin sabon shugaban jami'ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara, Daily Nigerian ta ruwaito. Sanawara da jami'in wats
Mashahurin attajirin Brazil dan asalin kasar Lebanon Joseph Safra, ya rasu ranar Alhamis ya na da shekara 82, a cewar bankinsa.Safra, wanda kiyasin dukiyar ya k
Mutanen da basu gaza mutane 16 yan asalin karamar hukumar Danbatta ne suka gamu da ajalinsu a babban titin Kaduna zuwa Abuja, Vanguard ta ruwaito. Wata majiya d
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya shirya tsaf don kirkiro hukumar Hisbah saboda jin dadin al'umma, taimakawa gwamnati don rage ayyukan assha da sa
Aminu Ibrahim
Samu kari