Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin tarayyar Nigeria, FG, ta sanar da fara tattaunawa da wakilar kungiyoyin kwadago a kan yadda za a kara kudin dakon man fetur daga N7.51 zuwa N9.11 duk
Gwamnan jihar Osun, Mista Adegboyega Oyetola ya umurci dukkan shugabannin kananan hukumomi da sauran masu rike da mukaman siyasa a kananan hukumomin jihar su aj
Mista Matthias Ekweremadu, kwamishinan sufuri na jihar Enugu ya riga mu gidan gaskiya. Ekweremadu ya rasu ne a ranar Alhamis bayan ya yanke jiki ya fadi yayin g
Gamayyar Kungiyoyin Arewa, CNG, a daren ranar Alhamis ta ce ta yi magana da shugabannin ta biyu: Nastura Ashir Shariff da Balarabe Rufai, da aka yi awon gaba da
Wata babbar kotun Jihar Jigawa, da ke zamanta a Dutse ta yanke wa wani mutum dan shekara 27, Suleiman Ahmed, daurin rai da rai, bayan kama shi da laifin haike w
Jaruman mutanen gari sun dakile harin da yan bindiga suka yi niyyar kai wa rugar Maikudi da ke mazabar Kerawa a karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. Yan bindi
Babban malamin Kano, Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya ce rufe masallacinsa da hana shi yin wa'azo da gwamnatin jihar ta yi "zalunci ne", kamar yadda BBC Hausa
Mata daga garuruwan Epie da Atissa a karamar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa sun yi zanga zanga a ranar Laraba kan abinda suka kira fitinar makiyaya a garuruwan
Alhaji Isa Ibrahim, kawun ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani na Nigeria, Sheikh Dr. Isa Ali Pantami ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne a ra
Aminu Ibrahim
Samu kari