Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
'Yan bindiga sun harbi wani direba, Abdullahi Abubakar da bindiga sun kuma sace wata mata da danta mai shekaru uku a yammacin ranar Litinin a hanyar Ugya-Umaish
SSG na jihar Borno Farfesa Ibrahim Njodi, ya bayyana yadda ya jajirce ya kammala wa'adinsa a matsayin shugaban jami'ar Maiduguri, UniMaid, ba tare da rufe jami'
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce jami'anta sun yi nasarar kama wani hatsabibin barawo da ya yi sata a gidaje fiye da 1,000 a unguwanni daban-daban a Kano.
Kungiyar ISWAP ta sako babban mataimaki na kariya a Hukumar Kula da' Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHCR), Abubakar Idris, wanda aka fi sani da A
Wasu jiga-jigai a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Bauchi, karkashin kungiyar ‘Manazarta Siyasar Jam’iyyar APC’, sun shaidawa gwamnan jihar cewa
Gwamna jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya nada Dr Aminu Hassan Gamawa a matsayin sabon shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Bauchi kamar yadda Daily Tru
Sanata Ali Ndume ya ce sojoji ba su da wani sauran uzuri game da yaki da yan ta'adda a yankin Arewa maso gabas da wasu wurare bayan karin fiye da N700bn da aka
Janar ɗin sojojin Nigeria, Birgediya Janar Abimbola Yussuph, a ranar Lahadi ya nemi a riƙa yi wa sojoji addu'o'i na musamman don samun nasara kan ƴan Boko Haram
Bayan harin da aka kai a Kwalejin Nuhu Bamalli, Zaria, jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari unguwannin Kofar Gayan da Kofar Kona sun sace mutane da dama,
Aminu Ibrahim
Samu kari