Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa ya bawa mata masu zaman kansu wa'adin kwanaki 30 su yi aure so su tattara kayansu su bar garin a wani sabon matak
Yaran hatsabibin ɗan bindigan jihar Zamfara mai suna Turji sun bazama ƙauyuka a ƙaramar hukumar Shinkafi suna sace mutane da matafiya kan kama mahaifin shugaban
Birgediya Janar Ibrahim Aliyu (mai murabus), tsohon gwamnan na mulkin soja na jihar Jigawa, ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne a ranar Juma'a a Kad
Manhajar aika saƙo na WhatsApp mallakar kamfanin Facebook ta sanar da fara wani gwaji da zai bawa masu amfani da manhajar daman amfani da ita ko wayarsu na kash
Olagunsoye Oyinlola, tsohon gwamnan jihar Osun, ya soki gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari kan rashin magance matsalar tsaro, Premium Times ta ruwaito. Mr Oyinl
An yi jana'izar Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rundunar Sojojin Nigeria, wanda yan bindiga suka kashe a daren ranar Alhamis, a makabartar barikin Lungi da ke Abuja
Wasu cikin yan majalisar wakilai na tarayya 'yan jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun fice daga zauren majalisa kan yi wa dokar zabe gara
Shugaba Nigeria Muhammadu Buhari ya ce jihar Kano za ta iya gogayya da takwarorinta a duniya saboda jajircewa irin na gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje
Dan majalisar dokokin jihar Sokoto, Sa'idu Ibrahim, ya ce a yanzu ƴan bindiga na rubutawa mutanen ƙauyuka wasika kafin su kawo musu hari, The Cable ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari