Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
An halaka sojoji biyu an kuma jikkata wasu bakwai yayin harin da yan bindiga suka kai ƙauyen unguwar Lalle a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Daily Trust ta ruwaito
Mutum 9 sun riga mu gidan gaskiya, wasu da dama sun jikkata sakamakon hatsarin mota biyu da suka faru a jihar Yobe kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Hatsarin
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za ta sake yi wa malaman frimare gwajin sanin makamashin aiki a yunkurinta na tabbatar da samar da ilimi mai inganci a makarantun n
An sace basarake mai sanda mai daraja ta daya a jihar Kogi, Adogu na Eganyi a karamar hukumar Ajaokuta, Alhaji Mohammed Adembe kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Nnamdi Kanu, Shugaban haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), ya roki babban kotun tarayya da ke Abuja ta tura shi gidan gyaran tarbiyya da k
'Yan sandan a jihar Imo sun ce ta kama Nnamuka Uchenna, wani da ake zargi dillalin miyagun ƙwayoyi ne da ke sayarwa mambonin kungiyar IPOB da ESN kwayoyi a kauy
Masu garkuwa da ba a san ko su wanene ba sun sace mai dakin tsohon shugaban karamar hukumar Kaugama, Mr Ahmed Yahaya Marke, a jihar Jigawa. A cewar The Channels
Shugaba Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin a ma'aikatun gwamnati da ke fadin tarayya kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Sakatarorin su
Kwamitin rikon kwarya da tsara gangami, CECPC, na All Progressives Congress (APC) ta musantar dakatar Senator Rochas Okorocha, Daily Trust ta ruwaito. Da farko,
Aminu Ibrahim
Samu kari