Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wasu barayi da suka saci Ghc10,000 daga wurin wani bawan Allah sun lallaba sun mayar da kudin bayan ya kai karar aiki wurin wani kasurgumin boka a gidan tsafi.
Aisha Abubakar, tsohuwar karamar ministan Masana'antu, Cinkiyya da Saka Hannun Jari, ta rasa dan ta, Aliyu Abubakar sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da shi,
Pa Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar yarabawa, Afenifere ya ce yarabawa su na ta tsarewa Jamhuriyar Benin da sauran kasashen yamma saboda rashin tsaron Najeriya.
Femi Falana (SAN), babban lauyan Nigeria mai rajin kare hakkin bil adama, ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa sojoji 70 da aka samu da laifin bore afuwa
Wani matashi mai suna Chibisi Irem ya datse hannun budurwarsa a ranar Talata a kan zargin ta da soyayya da wani saurayi a Ebonyi,Punch Metro ta tattaro bayanai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Farfesa Segun Ajiboye na tsawon shekaru 5 a matsayin magatakardan TRCN. Ajiboye ya samu takardar a ranar Talata.
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da yasa ya sallami ministoci biyu daga cikin yan fadarsa da ya zaba a ranar 21 ga watan Agustan 2019. Buhar
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya ziyarci Bitrus Tamba, faston da aka kashe dansa yayin rushe cocin Ekklesiyar Yan’uwa Nigeria (EYN) dake Maiduguri, babba
Ministan cigaban wasanni da matasa Sunday Dare, ya bada tallafin Naira miliyan 50 ga kwamitin shirya gasar cin kofin kwallon ƙafa na A'isha Buhari, Daily Nigeri
Aminu Ibrahim
Samu kari