Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wani mutum da a yanzu ba a gano ko wanene ba ya mutu yayin da ya ke yunkurin hako gawa a makabarta da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, Premium Times ta
Cikin takaici wata budurwa ta garzaya dandalin sada zumunta na zamani inda ta bayyana yadda saurayin ta ya yaudare ta, rahoton LIB. Budurwar ta ce sun kwashe sh
Ana zargin wani matashi mai shekaru 21 mai suna Muhammad Yusuf da yi wa mahaifin sa, Alhaji Ibrahim Yusuf, dukan tsiya wanda hakan ya yi sanadiyyar rasa ransa,
Wata kotu da ke zamanta a Ile-Ife a jihar Osun, a ranar Alhamis, ta bada umurnin a ajiye mata wani lebura, James Joseph, mai shekaru 30 a gidan gyaran hali kan
Wata matar aure ‘yar Najeriya ta shayar da mutane mamaki a kafar sada zumunta bayan ta gwangwaje mijin ta da dalleliyar mota a ranar da auren su ya cika shekaru
Ashraf Ghani, tsohon shugaban kasar Afghanistan, ya nemi afuwar mutanen Afghanistan bayan tserewa daular larabawa ya bai wa Taliban mulki a watan da ya gabata..
'Yan sandan jihar Kano sun kama wani hatsabibin dan damfara bisa zargin sa da amfani da sunan babban bankin Najeriya wurin yasar dukiyar mutane 64 ta hanyar amf
Dr Ahmad Gumi, ya yi kira ga fulani a su tabbatar sun yi rajista sun kuma karbi katin zabe gabanin babban zaben 2023 da ke tafe a kasar, Daily Trust ta ruwaito.
Jami'an Hukumar Hisbah a Kano sun kama motoci biyu makare da katon 5,760 din giya daban-daban a kan hanyar Kano zuwa Madobi, rahoton News Wire NGR. Hakan na
Aminu Ibrahim
Samu kari