Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Daya daga cikin wadanda ake zargi da hannu wurin halaka Abdulkareem Na'Allah, dan Sanata Bala Ibn Na'Allah, ya ce yayi amfani da kudin ne ya siya buhunan shinka
'Yan bindigan jihar Zamfara sun ki karbar kudin fansar da kakakin majalisar jihar Zamfara, Nasir Magarya ya bada domin kubutar da mahaifinsa daga hannunsu. Raho
Rundunar soji ta musamman ta Operation Safe Heaven (OPSH) ta ce ta cafke wani dan sanda mai mukamin Sergeant da harsasai guda 370 a jihar Filato, Daily Trust ta
An yanke wa wata matar aure daurin shekaru 17 a gidan gyaran hali da horo mai tsanani saboda ta babbaka mijin ta da tafasasshen ruwa kamar yadda LIB ta ruwaito.
Sanata Shehu Sani wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta Tsakiya a Majalisa ta 8 daga 2015 zuwa 2019, ya koma jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP), Daily Trust
Tsohon ministan sufurin, Femi Fani Kayode ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC). Shugaban kwamitin riko na APC, Mai Mala Buni ne ya gabatar da shi g
‘Yan sanda a jihar Legas sun kama wasu matasa biyu sakamakon yunkurin ba wa jami’ansu rashawa ta N500,000 don su saki wasu da ake zargin yan ta’adda ne su kubut
Akwai kwararan dalilan da suke ta dakatar da tsohon shugaban kasan Najeriya, Dr Goodluck Ebele Jonathan daga komawa jam’iyyar APC mai mulki a kasa. Dalilan sun
Jam'iyyar All Progressives Congress, mai mulki, a ranar Laraba ta ce zata karbi tsohon shugaban kasar Nigeria, Goodluck Jonathan idan yana da sha'awar shigowa j
Aminu Ibrahim
Samu kari