Hotuna kyawawan yara maza guda 6

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

Yara maza suna da muhimmanci sosai ga Iyalan su da Iyayensu. Sune za’a rena su zama mazaje kuma su zama masu nasara a gidajensu.

Za’a kuma horar da su kan yadda zasu gudanar da gida ta fannin kudi, yadda zasu kaunaci matansu da kuma tausaya masu, yadda zasu zama uba nagari. Sune yara da zasu ci gaba da amsa sunan iyalansu kuma dole a koyar dasu yadda zasu yi hakan cikin daraja.

Amma kafin su zama manyan maza masu kyau da da’a, sun kasance yara kanana masu nagarta da kyau wanda a koda yaushe zaka gansu cikin fara’a da nagarta harma kaso ka sumbacesu. Ma’aikatar Legit.ng ta hado kyawawan hotunan yara maza da zaisa kuji kun matsu kuyi aure hark u sami ciki domin ka mallaki daya daga ciki a matsayin naka.

KU KARANTA KUMA: Fasto ya kare a ofishin yan sanda kan taimakawa yan bindiga

kalle su a kasa:

1. Masu kunya da kiba.

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

2. Mai kyakyawan bacci

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

3. Mai son wasa

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

4. Mai kula da kare dan'uwansa

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

5. Wanda baya jin kunyan kallon abun daukar hoto (camara)

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

6. Wanda aka haifa da tsantsar kyau

Hotuna kyawawan yara maza guda 6

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng