ku dubi matashiyar da ta haifi yara 9 (hotuna)
Munyi tuntube da wannan matashiya mai shekaru ashirin da biyar (25) da haihuwa wacce take da yara tara (9)!
Tana da yan uku guda daya, tagwaye guda daya, da kuma yara hudu da ta Haifa daban-daban.
Idan ka duba shafinta na filin dsadarwan Instagram, zaka ga cewa dukkan yaranta kyawawa ne, da ganinsu zaka san suna cikin koshin lafiya, an kuma shiryasu cikin shiga ta alfarma. Hoton bai nuna ainahin ko tana da aure ba amma, tayi kama da wacce ta haihu! A cikin daya daga rubutun ta, ta yi Magana ga wadanda suke son zaginta.
KU KARANTA KUMA: Dubi asibitin da ya fi ko wanne lalacewa a Najeriya (Hotuna)
“Jama’a da daman a bude shafukan karya, kuta tsurku cewa na haifi yara 9 amma baku zaku kula da ko daya daga cikinsu ba. Ya na da kyau ka san cewa bako bazai taba lura da kokarinka ba… kwarai yana da wuyan samu, kwarai suna ta aikin ta da jijiyoyin wuyarsu amma ni keda yarana…”Ina ganin Lauyoyi, Likitoci da yan wasa a cikin yarana”
Ku dubi hotunan yaran a kasa:
Asali: Legit.ng