Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A yanzu haka shugaban kasa muhammadu buhari ya sauka jihar osun inda ya fara ziyarar aiki na kwana daya a yan Alhamis 1 ga watan satumba
kungiyar farar hula wato Civil Liberties Organisation (CLO) sun zargi shugaban kasa buhari da daukar nayin hare-haren makiyaya a jihar ekiti
Fulani makiyaya sun maida martani ga dokar kiwon dabbobi da hana daukar kananan makamai a jihar ekiti, sunce babu mai cajin su da ta'addanci
muhimman labarai da sukayi fice daga jaridun Najeriya a yau litinin 29 ga watan Augusta, munji cewa buhari zai maganta yan bindigan Avengers
bari yazo mana yanzu cewa rikici ya kaure a gidan yarin kuje, cikin yan kawanankin nan an samu yawan tsarewan yan tawaye daga gidan yari
wata yarinya mai kimanin shekaru 13 Hauwa'u sale tana bukatar taimakon gaggawa daga jama'a sakamakon wani cuta da ya fito mata a fuskarta
Kungiya musulman yan shi'a na IMN sunyi zanga-zanga kan tsare zakzaky, shugaban su sun kuma ce wannan somin tabi ne har sai an sake shi
kamar yadda kowa ya sani cewa hankalin jama'a yakan koma kan amare a ranar aurensu, wadannan amaren shidda sun hadu da mugayen masu kwaliyya
Hotunan da zai tabbatar da cewa an sace yan matan chibok, saboda wasu yan najeriya da dama kamar su gwamnan jihar Ekiti Fayose sun karyata
Aisha Musa
Samu kari