Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan wani dan takaitaccen hutu daga masana’antan shirya fina-finai, jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta dawo da ‘kwalkwali’ a cikin wani saban shirin fim.
Wani mummunan al’amari ya faru a karamar hukumar Umuchagu Osokwa a birnin Osisioma Ngwa dake jihar Abia bayan wani yaro mai shekara 20 ya yanka Uwarsa.
A yayin da Sanata Bala Ibn Na'Allah ya je raba injina da babura a garin Zuru dake jihar Kebbi a yammacin yau Lahadi, rahotanni sun nuna cewa ya sha da kyar.
Umaru Musa Yar’Adua ya kasance shugaban kasar Najeriya kafin rasuwar sa a shekarar 2010. Ya yi aiki a matsayin gwamnan jihar Katsina kafin ya zama shugaban kasa
Ra'ayi: kalubalen da gwamnatin shugaba Buhari ke fuskanta a Majalisan dattawan Najeriya karkashin Jagoranci Sanata Bukola Saraki dan Arewan da bayajin Hausa.
Jarumar wasan Hausa, da ta ga jiya ta ga yau a harkar fina-finan Hausa, Hauwa Haruna, wace aka fi sani da ‘Ladin Cima’ ta yi tsokaci kan shirin fim a yanzu.
Daga karshe gwamnatin tarayya ta amince da cewan shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau na raye har yanzu. Ministan tsaro, Mansur Dan Ali ne ya sanar.
Gishiri yana da amfani da yawa bayan zubawa a cikin abinci, mutane da yawa sun zata amfanin gishiri shi ne kawai a zuba a cikin miya, amma amfaninsa ya fi haka.
Yan sandan jihar Ogun sun kama wata mata mai suna, Bisola Olukoya kan zargin kashe dan ta mai shekaru 16 bayan ta doke shi sannan ta binne shi a cikin sirri.
Aisha Musa
Samu kari