Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Musa da Jamila na da kyawawan yara biyu tare masu suna Junior wanda aka haifa a ranar 30 ga watan Maris, 2013 da kuma Halima wacce ita ce karamar yar ta su.
'Yan Najeriya na ci gaba da sharhi a kan labarin cewa dan wasan Super Eagles da Leicester City Ahmed Musa na shirin auren mata ta biyu, wato Juliet Adeh.
Babu shakka kwallon kafar Ingila ya kasance wasan kwallon kafa da aka fi kallo a duniya idan akayi duba ga yawan mabiyan sa da yadda masoyan ke magana a kan sa.
Shahida Sanusi, ‘yar sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ta ce mahaifin ta zai ci gaba da fadin gaskiya ga masu mulki koda hakan na nufin rasa kujerar sarautar sa.
Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya bayyana cewa bara bashi da asali a cikin addinin Musulunci sannan kuma ya kalubalanci masu yin ta da su nemi sana'a.
NAIJ.com ta tattaro cewa yan fashi da makamin teku sun kashe sojoji biyu tare da raunata soji uku bayan sun amsa wani kira mai wahala a teku dake jihar Rivers.
Sarki Sanusi ya yi barazanar rusa shalkwatar Darikar Kadriyya ta Afrika ta Yamma da ke birnin, muddin ‘ya'yan heikh Nasiru Kabara suka gaza wajen hada kan su.
Ana saka ran cewa farashin shinkafa zai fadi zuwa N6000 a cikin watanni shidda masu zuwa a cewar Alhaji Aminu Goronyo wanda ya kasance shugaban kungiyar manoma.
Rahotanni sun kawo cewa jarumin kungiyar kwallo ta Super Eagles Ahmed Musa na shirin auren mata ta biyu wanda ake zargin shine sanadiyan fadar sa da matarsa.
Aisha Musa
Samu kari