Ahmed Musa, Kante na cikin manyan yan wasa musulmai 9 da suka fi arziki (Jerin sunayen su)
- Yan wasa musulmai masu tsada a kungiyar kwallon kafa na Ingila
- Kwallon kafar Ingila ya kasance wasan kwallon kafa da aka fi kallo a duniya idan akayi duba ga yawan mabiyan sa
- Jarumin Super Eagles Ahmed Musa na cikin manyan yan wasan kwallon Premier League musulmai masu tsada a 2017
Babu shakka kwallon kafar Ingila ya kasance wasan kwallon kafa da aka fi kallo a duniya idan akayi duba ga yawan mabiyan sa da yadda masoyan kungiyoyin kwallon kafa kamar su Chelsea, Manchester United, Arsenal, Liverpool da sauransu ke hira a tsakaninsu a ranakun wasa.
A halin yanzu, akwai yan wasa daban daban dake wasa a Premier League a yanzu, sannan kuma zamu mayar da hankali ne a kan yan wasa musulmai masu tsada a kungiyar kwallon kafa na Ingila.
Legit.ng na iya kawo rahoton cewa jarumin Super Eagles Ahmed Musa na cikin manyan yan wasan kwallon Premier League musulmai masu tsada a 2017.
KU KARANTA KUMA: Zan wadata kasar nan in har Shugaba Buhari ya bani dama - Obasanjo
1. Sadio Mane, Liverpool - £35M
2. Shkodran Mustafi, £35M
3. Granit Xhaka, £30M
4. N’Golo Kanté, £30M
5. Islam Slimani, £29M
6. İlkay Gündoğan, £23M
7. André Ayew Pelé, £20M
8. Sofiane Boufal, £16M
9. Ahmed Musa, £15M
Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng