Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8

Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8

- Yan Najeriya na ci gaba da sharhi a kan labarin cewa dan wasan Super Eagles da Leicester City Ahmed Musa na shirin auren mata ta biyu

- Ahmed Musa ya rabu da masoyiyar sa ta farko wacce ta haifa ma sa yara biyu

- Julliet Ejue ce sabuwar amaryar da Ahmed Musa zai aura

A yayinda yan Najeriya ke ci gaba da sharhi a kan labarin cewa dan wasan Super Eagles da Leicester City Ahmed Musa na shirin auren mata ta biyu, wata Julliet Adeh, munyi duba ga kyakkyawar budurwar.

A baya Legit.ng ta rahoto cewa an kama dan wasan mai shekaru 24 a kasar Ingila kan zargin cewa ya doki matarsa ta farko Jamila.

Sannan kuma a cewar wata majiya, jarumin na kallon kafa ya rabu da masoyiyar sa ta farko wacce ta haifa ma sa yara biyu.

KU KARANTA KUMA: Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su (HOTUNA)

“Ahmed Musa ya saki matar sa. Ya bata saki Uku. Ta rigada ta dawo gida Kano domin ta kuma daidaita rayuwar ta,” cewar majiyar.

An rahoto cewa sabuwar matar Julliet Ejue ta fito ne daga Calabar, a karamar hukumar Ogoja dake jihar Rivers.

Kalli kyawawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa Julliet guda 8.

Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Hotunan Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Babu shakka kyawun ta ne ya kirkita Ahmed Musa
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue
Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8
Juliet Adeh Ejue

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yan kwallon kafa a lokacin da suke matsa jiki kafin wani wasa.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng