Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila

Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila

- Hotunan lokutan da Ahmed Musa ke cikin farin ciki da matar sa ta farko

- A yanzu dai jarumin ya rabu da uwargidansa kuma uwar 'ya'yan sa guda biyu, Jamila

Sakamakon rahotannin da ke cewa dan wasan kwallon kafa na Super Eagles Ahmed Musa ya saki matar sa ta farko Jamila, sai muka yi duba ga lokutan farin ciki da masoyan biyu suka yi tare lokacin da abubuwa ke tafiya daidai.

Bayan kawo rahotanni dake yawo cewa ma’auratan biyu sun raba jiha, mutane da dama sunyi sharhin kan soyayya ta gaskiya.

Da farko dai Legit.ng ta ruwaito cewa an kama Musa mai shekaru 24 a Ingila bayan sun samu sabani da matarsa da suka dauki tsawon shekaru tare, bayan makwabta sun kai ma yan sanda karan hana su sukuni da sukayi.

KU KARANTA KUMA: Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8

Musa da Jamila na da kyawawan yara biyu tare masu suna Junior wanda aka haifa a ranar 30 ga watan Maris, 2013 da kuma Halima wacce aka haifa a ranar 5 ga watan Augusta, 2015.

Kalli kyawawan hotunan Iyalan Ahmed Musa da Jamila…

Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Jamila, a ranar da ta haifi ‘yar su Halima
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Ahmed Musa da iyalan sa a filin jirgin sama
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Suna yin abubuwan su a tare
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Musa da Junior a gurin kallon wani wasan kwallon kafa a Russia
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Da da uba
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Musa a yayinda yake tunawa da lokacin da yake aikin gini
Kalli kyawawan hotunan rayuwar auren Ahmed Musa da matarsa ta farko Jamila
Babu tamkar uba

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Iyalan matar da aka harba bisa kuskure sun nemi a bi masu hakkin su.

Asali: Legit.ng

Online view pixel