Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitacciyar jaruma ‘yar wasan Hausa mai suna Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta nemi yafiyar masarautar Kano a bisa rike tagwayen masu da ta yi a cikin fim.
Wata kotu ta saki tsohon gwamnan ne a yammacin ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli bayan kama shi da hukumar yaki da cin hanci da hrashawa ta kama shi a Abuja.
A cewar sa a duk lokacin da abu ya hada shi da matar tasa sai ta kamo masa dan marainansa tayi ta murzawa wanda hakan kan sanya shi cikin mummunan yanayi.
NAIJ.com ta rahoto cewa dan uwan P-square, Peter Okoye, ya bayyana cewa yana kunyar kasar. Ya kuma bayyana cewa gwamnati ta gaza tun daga shekarar 1960.
☆SANI SADIQ☆ ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da ake damawa da su a harkar fim din Hausa. An haife shi a unguwar Gangare, karamar hukumar Arewacin Jos (Jos North) dake jihar Plateau a ranar 2
A shekara ta 2016, an nada ma Aminu Saira kambun daraktan da ya fi ko wani darakta a Kannywood. Yana daya daga cikin masu biya sosai a tarihin masana’antar fim.
Kyawawan hotunan ‘ya’yan shugaban kasa ya billo a yanar gizo. Dukkan sun biyun Zahra da Halima sun kasance matan aure amma wannan bai hana su caba ado ba.
Da yake rubutu a shafinsa na yanar gizo, Joseph Atwill ya yi ikirarin cewa daular Roma tayi amfani da labarin a matsayin jabu da aka shirya don mulkar talakawa.
Wani likitan asibitin kwararru na Nasara Specialist Hospital dake jihar Kaduna, Ankama ya ba mutane shawarwari akan irin nau’in abinci da ke kawo warin kashi.
Aisha Musa
Samu kari