Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mutanen da suka sace wani matashi dan kasuwa mai suna Abubakar Kakirko a gaban iyalinsa a kauyen Kikirko dake jihar Sokoto sun rage kudin fansan da suka nema.
Sarkin Musulmi ya bada lambobin waya da za'a kira in anga watan sallah. In ba'a sami watan ba za'a azumci kwana na 30 In an ga wata sallah ta kama lahadi.
Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun zance
Rahotanni sun kawo cewa ziyar ta Sarki Sanusi na da alaka da batun tattaunawa da masu ruwa da tsaki na yankunan Arewa da na Kudu maso gabashin Najeriya.
A nan wani matashi ne mai suna Mohammed Ibrahim daga jihar Kano. A lokacin da yake dan yaro burin sa shine ya zamo injiniya, amma hakarsa bata cimma ruwa ba.
Paparoma Francis na ɗarikar Katolika ya bai wa wasu limaman majami'u, a yankin kudu maso yammacin Najeriya, wa'adin wata daya suyi biyayya, ko ya dakatar da su.
Rahotanni sun kawo cewa kasar Najeriya ta roki kasar Indonesia da ta sauya hukuncin kisa da ta yanke wa ‘yan Najeriya 50 da aka kama da miyagun kwayoyi a kasar.
Wata mahaukaciya ta hafi ‘ya mace a Asaba jihar Delta. Wata mai amfani da shafin Facebook Christian Onwugbolu ta buga hotunan matar da yarinyarta a ranar Juma’a
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta bayyana dalilan da suka sa aka samu karin kusan kashi 50 bisa dari a kudin kujerar aikin hajjin bana a kasar.
Aisha Musa
Samu kari