Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar kwastam ta yi ram da wata motar kamfanin siminti na Dangote makare da kimanin katan 3000 na daskararrun naman kaji na miliyoyin naira a jihar Ogun.
Rundunar tsaro kungiyar Biyafara sun bayyana cewa a shirye suke su yaki rundunar sojin Najeriya saboda dole su kare rayukan al’ummar kudu maso gabashin kasar.
Halima Yacob, wacce ta kasance tsohuwar kakakin majalisa a kasar Singapore, ta zama shugabar kasa kuma mace ta farko da aka taba samu a kasar bayan zabe.
Wani dan Najeriya mai suna Basiru ya zamo abun magana a gari bayan mutane sun gano abunda yake domin tsafiyar da rayuwarsa da kuma yadda yake gasa masara.
Oghenek ya bayyana cewa yar kasuwar wacce ke siyar da gasasshen ayaba a kan hanya ce ta lura da cewa matar da nakuda sai ta yanke shawarar taimaka mata.
A cewarsa, burin matarsa na karshe shine Allah ya karbi ranta a Makkah. Mahuta yayi bayanin cewa matarsa ta rasu bayan ta kammala aikin hajji a wannan shekarar.
An dauke babban birnin tarayya daga jihar Legas a da ta soma samun cinkoson jama'a, wannan sanadiyan ne yasa aka nemi canjin wuri mafi girma domin kafa sabuwa.
A baya NAIJ.com ta rahoto labarin mutuwar Kyaftin Adamu Gabriel Ochai, kwararen matukin jirgin rundunar soji wanda ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama.
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi ba’a ga rahotannin dake cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya aiki a ofishinsa ba saboda bera.
Aisha Musa
Samu kari