Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Karin matsayi: Za a nada Dambazau Baraden Kano
Karin matsayi: Za a nada Dambazau Baraden Kano
Labarai

Masarautar Kano na shirin nadawa ministan harkokin gida, Janar Abdulrahman Dambazau sarauta. A ranar 11 ga watan Mayu ne za’a nada shi a matsayin Baraden Kano. Sarkin Kano ne Muhammadu Sanusi II zai nada shi a fadar sa.

Labari mai dadi: An gano maganin Sanko
Labari mai dadi: An gano maganin Sanko
Labarai

An gano cewa maganin da ake bai wa masu ciwon kashi da ake kira osteoprosis zai iya samar da waraka ga masu sanko. Masu binciken sun ce sun gano cewa maganin yana tasiri a ramin gashi a gwajin da suka yi, inda yake sa gashi tsirow

Hanyoyi 5 da mace zata mallaki miji cikin sauki
Hanyoyi 5 da mace zata mallaki miji cikin sauki
Labarai

Kamar yadda kuka sani yana daga cikin halayyar mata, neman hanyar da su mallaki miji. Irin wannan lamari kan ba wasu mata matsala wajen gane yadda za su bi su mallaki miji cikin sauki. Wasu daga ciki gani suke, zuwa wurin boka ne

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai