El-Rufai ya jawowa tsinannun Sanatoci ayoyin Al-Kur'ani

El-Rufai ya jawowa tsinannun Sanatoci ayoyin Al-Kur'ani

A ranar Juma’a, 11 ga watan Mayu, Gwamana Nasir El-Rufai ya bayyana sanatocin dake wakiltan Kaduna a majalisar dokokin tarayya a matsayin tsinannu.

El-Rufai ya bayyana cewa yan majalisan makiyan mutanen jihar Kaduna ne.

A wani rubutu da gwamnan ya wallafa a shafin Facebook, ya ja ayoyin Qur’ani yayinda yake bayyana sanatocin a matsayin mayaudara kuma munafukai.

Ga rubutun da ya wallafa:

KU KARANTA KUMA: Karin matsayi: Za a nada Dambazau Baraden Kano

Idan zaku tuna a baya Legit.ng ta ruwaito cewa sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya nuna rashin jin dadi akan tsinewa sanatocin Kaduna da El-Rufai yayi harma ya ja hankulan yan siyasa da su rungumi zaman lafiya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel