Kungiyar JIBWIS ta watsa malamai 520 a fadin kasar nan domin gudanar da Tafsir
- Kungiyar jama’atul Izalatul Bid’a wa ikamatus Sunah (JIBWIS) sun baza malamai 520 a fadin kasar nan domin gudanar da Tafsir a masallatai
- Ciyaman na kungiyar na tarayya Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana haka a wurin Tafsirin Ramadan a garin Jos
- Ya kuma bukaci gwamnatin tarayya da gwamnatin jiha dasu tayar da matattun kamfaninnika don samawa matasa ayyukanyi domin gujewa ta’addanci
Kungiyar jama’atul Izalatul Bid’a wa ikamatus Sunah (JIBWIS) sun baza malamai 520 a fadin kasar nan domin gudanar da Tafsir a masallatai.
Ciyaman na kungiyar na tarayya Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya bayyana haka a wurin Tafsirin Ramadan a garin Jos.
Ya kuma bukaci gwamnatin tarayya da gwamnatin jiha dasu tayar da matattun kamfaninnika don samawa matasa ayyukanyi domin gujewa ta’addanci.
KU KARANTA KUMA: Kasar Najeriya zata hadu da fushin Allah idan gwamnati bata saki El-Zakzaky ba – Sheikh Dahiru Bauchi
Malamin ya kuma bukaci matasn kasar nan dasu rungumi harkar noma su rabu da sha’anin siyasa da rikicinsa don ba alkhairi bane a garesu.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng