Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba

Babu shakka hakuri da dangana sune gishirin zaman gidan duniya sannan mutun kan zamun rabo. Wasu ma’aurata yan Najeriya da aka ambata da suna Ajibola da Taiwo sun nuna yadda Allah ya nufe su da zama iyaye.

Idan zaku tuna Legit.ng ta kawo labarin yadda Allah ya azurta ma’auratan da haihuwar ‘ya’ya shida a lokacin guda.

Ma’auratan dake zaune a kasar Amurka sun kwashe tsawon shekaru 17 ba tare da haihuwa ba. Ajibola Taiwo ta haifi yan shida a shekarar da ya gabata a asibitin Richmond, inda ta samu maza uku mata uku.

Ta haifi yaran ne da taimakon tiyata, a ranar 11 ga watan Mayu, 2017 da taimakon likitoci 40.

Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba
Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba

KU KARANTA KUMA: Idan muka bi abunda Allah yace kasarmu zata canza - Osinbajo

Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba
Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba

Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba
Kalli ma’uratan da Allah ya baiwa kyautar yan shida bayan shekaru 17 da aure ba tare da haihuwa ba

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel