Aisha Musa avatar

Aisha Musa

Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

9376 articles published since 09 Agu 2016

Author's articles

Gwamnonin APC 5 sun gana da Tambuwal a Sokoto
Gwamnonin APC 5 sun gana da Tambuwal a Sokoto
Labarai

Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar a jiya sun gana da Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na kimanin sa’o’i uku a gidan gwamnatin jihar Sokoto. Hasashe na karuma na cewa Tambuwal na shirye-shiryen komawa PDP.

Dalilai 5 da ke haddasa mace-macen aure
Dalilai 5 da ke haddasa mace-macen aure
Labarai

Yawan mutuwar aure, matsala ce da ta zama ruwan dare a kasar Hausa. Hasashe sun nuna cewa bincike da aka gudanar a jihar Kano da ke arewacin kasar ya nuna cewa rabin auren da ake yi na karewa da saki. Ga wasu daga cikin dalilan.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai