Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon manajan NSE, Lekan Fadina, ya kwatanta sabon shugaban fadar ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ibrahim Gambari da gogaggen dan difulomasiyya.
Hadimi na musamman ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kafafen yada labarai, Femi Adesina, ya bayyana cewa shugaban kasar ba zai yi wani jawabi ga jama'a ba.
A yau Litinin, 18 ga watan Mayu ne ake tsammanin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga al'umma kan sabbin hanyoyin yakar annobar Coronavirus a kasar.
A ruwan wutar da dakarun bataliya ta 130 da ke aiki a babban sansanin soji da ke Baga suka yi wa 'yan ta'adda, sun yi nasarar halaka mayakan Boko Haram da ISWAP
Gwamna Fintiri yi kira ga mazauna yankin da su yi watsi da tsegumi tare da samar da bayanai ga jami'an tsaro don tabbatar da wanzuwar zaman lafiya a yankin.
A ranar Asabar ne sarkin Daura, Umar Faruq Umar ya tabbatar da cewa cutar coronavirus ba karya bace. Ya yi kira ga 'yan Najeriya da su ji tsoron Allah da doka.
'Yan ta'adda sun kara kai hari wani gari a jihar Adamawa washegarin ranar da aka yi rikici tsakanin wasu kabilu a jihar. Lamarin ya faru ne a garin Mbemun.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musanta ikirarin da ake yi na cewa shugaban na karya dokar kiyaye yaduwar cutar korona ta hanyar kin saka takunkumi.
Kungiyar ma'aikatan jinya da ungozoma ta Najeriya (NANNM) a jiya Juma'a, ta bayyana cewa mambobi 15 ta rasa sakamakon annobar coronavirus a fadin kasar nan.
Aisha Musa
Samu kari