Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sultan ya bada umarnin cewa Musulmi su yi sallarsu a gida don dakile yaduwar cutar coronavirus. Amma kuma, wasu gwamnonin arewa sun sassauta doka a jihohinsu.
Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da jama'ar jihar Kano cewa yana yin duk abinda ya dace don dawo musu kwanciyar hankalinsu, cewa yana sane da halin da suke ciki
Sarkin Bauchin ya bayar da wannan umarnin ne yayin taron da yayi da masu ruwa da tsaki a kan annobar COVID-19 wanda aka yi a masaukin bakin gwamnatin jihar.
Wasu 'yan bindiga sun budewa masu bauta wuta a yammacin Talata a wani masallaci da ke tsakiyar Afghanistan. A take suka halaka mutum takwas da ke buda baki.
Gwamnan Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sanar da bude wuraren bauta a fadin jihar daga gobe Alhamis, 21 ga watan Mayun 2020, ya bayyana cewa za a yi sallar Idi
Zulum ya bai wa shugaban kwamitin yaki da cutar korona ta jihar umarni tuntubar Shehun Borno tare da yin taro da malamai da limaman jihar a kan sallar idi.
Gwamnatin tarayya ta kwaso 'yan Najeriya 292 daga kasar Saudiyya sakamakon annobar COVID-19. Jirgin da ke dauke da 'yan Najeriyan ya iso ne a daren Talata.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa ma'aikatar kudi ta jihar umarnin biyan albashin watan Mayun 2020 a ranar Talata, kwanaki shida kafin ranar biyan albashin wata.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta dage hana zuwa wuraren bauta na makonni biyu da ta saka. Ta sanar da hakan ne a shafinta na twitter, dokar zai daina aiki na mako 2.
Aisha Musa
Samu kari