Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga cibiyoyi a karkashin ma’aikatar jin kai da walwalar jama’a da su mika tallafi ga wadanda harin 'yan bindiga ya shafa a Sokoto.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Alhaji Kabiru Adjoto, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya baki a rikicin APC a jihar.
An samu rashin jituwa a majalisar dokokin tarayya kan amince wa da sabon kasafin kudin 2020 da ake gyara wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika gaban ta.
Wani saurayi mai suna Abdullahi Sani tare da budurwarsa Sarah Paul sun shiga hannu bayan kama su da laifin satar kajin wata mata har guda 64, kotu ta garkame su
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi na’am da kafa da 'yan sandan sa kai wadanda za su dinga aiki a karkashin kulawar jami'an 'yan sandan Najeriya.
Dr Rilwanu Mohammed, Shugaban hukumar kula da kiwon lafiya a jihar Bauchi, ya ce an yi masa mummunan fahimta a kan rahoton da ya bada na mace-mace a jihar.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola Tinubu, ya mika ta’aziyyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan rashi na dan uwansa.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya shirya tattaunawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan kisan gillar da 'yan bindiga ke yi wa jama'ar jihar sa.
A yayin da aka tuntubi limamin a yau Juma'a, Malam Muhammad Tukur ya ki yin tsokaci don ya ce Jama'atu Izalatil Bid'ah ta Zaria ta hana shi cewa komai a kai.
Aisha Musa
Samu kari