Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mummunan al'amari ya cika da yan gida daya su uku bayan tsawa ta fado masu, su dukka sun mutu yayinda mahaifiyasu ta kone a sassan jikinta a jihar Taraba.
An samu tsaico a yayin sauraron shari'ar da tsohuwar matar da dan Atiku Abubakar, Maryam Shariff ta shigar kotu kan neman a mallaka mata yaran da suka haifa.
Rundunar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) ta tura jami’ai kimanin guda 13,311 zuwa jihar domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a lokacin zaben gwamnan jihar.
Majalisar Dinkin Duniya ta soki matakin da Najeriya ta dauka na daure wani matashi mai shekaru 13 Omar Faruk shekaru 10 a gidan yari saboda batanci ga Islama.
Mayakan Boko Haram sun sake kai mummunan hari kauyen Wasaram da ke jihar Borno a daren ranar Talata, 15 ga watan Satumba, sun kashe mutum takwas da raunana 2.
Kwamishinan ilimi na jihar Binuwai, Farfesa Dennis Ityavyar ya sanar da cewa gwamnatin jihar ta amince da batun komawa makarantu a ranar 21 ga watan Satumba.
Gwamnatin tarayya na shirin haramta jigo da kifi da madara cikin kasar daga kasashen waje, ta ce akwai shanaye a kasar don haka za ta samar da wajen sarrafa su.
Daya daga cikin lauyoyin Ibrahim Magu, dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Zainab Abiola ta bayyana cewa akwai kurkuku a Aso Rock.
Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio ya karyata ikirarin da yayi a baya na cewa yan majalisar tarayya sun fi amfana daga kwangilolin hukumar NDDC.
Aisha Musa
Samu kari