Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An daura auren dan gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai da amaryarsa Halima Nwakaego Kazaure a yau Asabar, 21 ga watan Nuwamba inda manyan mutane suka hallara.
Wani hari da 'yan bindiga suka kai a Rigasa mai tashar jirgin ƙasa a Jihar Kaduna ya yi sanadiyyar mutuwar mutum daya a daren ranar Juma'a, 20 ga watan Nuwamba.
Gwamnan Bauchi, Mohammed ya yi watsi da rade-radin cewa yana tattaunawa domin sauya sheka daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), zuwa jam’iyyar APC.
Lawan ya ce soke majalisar zai haifar da rashin tsari, don haka abin da ya fi shi ne yan Najeriya su yi amfani da zaben 2023 su tasa keyar wanda bai yi masu ba.
Magidanci ya gudu ya bar matarsa da ke jego, Evelyn, a wani asibitin kudi da ke Okpoko, karamar hukumar Ogbaru da ke jihar Anambra, inda ta haifi 'yan uku.
Winston Ben Clements wanda aka haifa da tawaya kuma yake zaune a kan keken guragu ya hadu da Mayfair a wajen wani taro kuma bai wani jima ba ya sace zuciyarta.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ya yi imani akwai Karin gwamnoni daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP da za su dawo jam’iyyar APC mai mulki.
Gwamnan Ebonyi, Dave Umahi, ya bayyana cewa saboda Buhari ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC).
Kamfanin motoci ta Kantanka karkashin jagorancin Shugaban kamfanonin Kantanka Group, ta kera wata sabuwar mota wanda wani matashi dan shekara 18 ya fara kerawa.
Aisha Musa
Samu kari