Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan achaba sun fatattaki jami’an yan sanda da gudu a yau Laraba, 18 ga watan Nuwamba, a hanyar babban titin Lagos-Abeokuta da ke yankin Ikeja, jihar Lagas.
Shekaru uku bayan sun karbi rikon wata yarinya, Allah ya azurta wasu ma’aurata da haihuwan ‘ya’ya maza har su uku shekaru shida bayan sun yi aure ba haihuwa.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi ikirarin cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ita ce mafi karfi a kasar nan wajen shugabanci nagari.
Hotunan auren Bashir El-Rufai, daya daga cikin yaran gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya haddasa cece-kuce a shafin soshiyal midiya na Twitter.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi, ya bayyana cewa ya zama abun zargi a jam’iyyar Peoples Democratic Party saboda kawai ya ki yarda ya soki Shugaba Buhari.
Miji ya nemi kotu ta tsince igiyar aurensu saboda da ya gaji da halin matarsa na hana masa hakkinsa na auratayya bisa hujjar cewa ta dauke da cikin ruhani.
Dakarun sojin sama na Operation Lafiya Dole sun kaddamar da wani gagarumin hari a kan yan ta’addan Boko Haram a Borno, lamarin da ya yi sandiyar mutuwarsu.
Wani bawan Allah ya shiga tsakanin wasu kaji guda biyu da ke fada, mutumin rike da kaji a dukka bangarorinsa biyu na hagu da dama yayinda yake yi masu nasiha.
Atiku Abubakar ya roki dukkanin yankunan kasar Najeriya, da kada su sauya sheka daga jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) gabannin zaben 2023.
Aisha Musa
Samu kari