Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mambobin jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Grand Progressives Alliance (APGA) fiye da 500 sun sauya sheka zuwa All Progressives Congress (APC).
Wata kungiyar arewa ta Progressives Movement for Democracy (PDM), ta kafa wani kwamiti domin ya tsamo mata sahihin dan takara da zai maye gurbin Buhari a 2023.
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun sake kai farmaki wani gari a karamar hukumar Jemaa ta jihar Kaduna a ranar Lahadi, 2 ga watan Nuwamba, sun kashe rai 7.
Wasu gwamnonin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na barazanar sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki gabannin zaben 2023.
Yan Najeriya sun yi martani yayinda Kingsley Fanwo, ya bayyana cewa mutane da dama sun bukaci gwamnan Kogi, Yahaya Bello, da ya fito takarar shugaban kasa.
Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno ya jagoranci jana'izar mutum 43 da Boko Haram ta yi wa yankan rago a Zabarmari da ke karamar hukumar Jere ta jihar.
Masarautar Katsina karkashin jagorancin mai martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ta nada sabbin hakimai guda bakwai a ranar Asabar, 28 ga watan Nuwamba.
Sanata Ali Ndume ya halarci taro a babbar birnin tarayya Abuja tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yan kwanaki bayan sakinsa daga kurkukun Kuje.
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta aika wa wata kafar yaɗa labarai takardar gargadi kan batun "Black Friday', ranar da kantina ke zabtare farashin kayayyaki.
Aisha Musa
Samu kari