Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
'Yan ta’addan Boko Haram/ISWAP sun saki hotunan jami’an sojojin kasa biyu da wasu jami’ai da suka yi awon gaba da su a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta amince da tattara sakamakon zaben ta hanyar na’ura a kasar gabannin babban zabe na 2023.
'Yan bindiga sun saki mutane shida daga cikin mutanen da aka sace a garin Batsari da ke cikin jihar Katsina a matsayin kyautar Sallah bayan sun kwanaki 67.
Ofishin binciken haddura (AIB) ya bayyana yadda tayar wani jirgin sama ya fashe yayin sauka. Babu fasinjan da aka ba da rahoton cewa ya ji rauni a lamarin.
Wani faifan bidiyo ya yadu a shafukan sada zumunta inda aka ga wani Babban Limami yana addu’a tare da jama’a a lokacin da ake gudanar da taron coci a Lagas.
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kawo karshen rashin tsaro a arewa tare da dawo da martabarta.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jihar Sokoto ta gurfanar da wani dalibin jami'a mai suna Joseph Oladapo Philips bisa laifin aikata damfara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai so ya ziyarci mahaifarsa ta Daura jihar Katsina akai-akai idan ba don saboda tsadar tafiyar shugaban kasa ba.
Rundunar ’Yan Sandan Kano ta kama mutanen ne bayan iyayen yaron sun kai mata korafi kan yadda mutanen suka rika jan shi zuwa wurare daban-daban suna luwadi.
Aisha Musa
Samu kari