Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan Najeriya sun yi addu’a ga marigayi mai taimakon al’umma kuma dan siyasa, Moshood Abiola (MKO), bayan hoton kwafin Alkur’ani da ya kyautar ya bazu a intanet.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa ya zama dole mambobin jam’iyyar All Progressives Congress su kara yawan mambobi don samun kuri'u.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 19 ga watan Agusta, zai sa labule tare da shugabannin tsaro a kan matsalolin rashin tsaro da kasar ke fuskanta.
Manyan yan APC, Mala Buni, Abubakar Bagudu da Muhammad Abubakar, sun yi wata ganawar sirri da mahaifin tsohon kakakin majalisar wakilai, Cif Alani Bankole.
Wani jigo a APC, Kashim Ibrahim-Imam, ya yi hasashen cewa jam'iyyar ba za fitar da dan takarar shugaban kasa daga yankin kudu maso kudu da kudu maso gabas ba.
Shehun Borno ya ce wannan abu ne mai kyau, amma mutane za su ci gaba da kasancewa cikin fargaba na tsoron tashin hankalin da aka shafe tsawon shekaru 12 ana yi.
Tuni Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar ta Filato da wasu manyan jami’an tsaro a jihar suka ziyarci asibitin don gane wa idonsu yadda mummunan al'amarin ya faru.
Wasu motoci sun makale a ranar Asabar 14 ga watan Agusta bayan rushewar wata gada a Tatabu da kauyen Gida Moin da ke kan hanyar Jebba/Mokwa/Kotangora a Neja.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Aisha Musa
Samu kari