Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An shiga halin fargaba a garin Umutu, a ƙaramar hukumar Ukwuani ta jihar Delta, bayan kisan wasu jami'an 'yan sanda uku na hedikwatar rundunar da ke yankin.
Shahararren malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce bai ga abin da zai sa mutane su tayar da hankulan su a raba su da Najeriya.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya ya mayar da martani kan yawan cin hanci da rashawa a Najeriya da yadda ya yi kamari sosai a cikin tsarin gudanarwar mu.
Wasu 'yan bindiga biyar sun rasa rayukansu bayan ’yan bindiga sun bude musu wuta a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari a ranar Talata, a Jihar Kaduna.
Gwamnatin Jihar Filato, ta janye dokar hana tuka adaidaita sahu a garin Jos da kewaye tare da sassauta dokar hana zirga-zirga, a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.
Manyan jami'an gwamnatin Imo sun ce su da 'yan jihar suna shirin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba a garin Owerri.
Gwamna Oluawarotimi Akeredolu na jihar Ondo, ya bayyana cewa 'yan bindigar da ake kira 'yan fashi da makami a jihar Zamfara hakika 'yan kungiyar ta'addanci ne.
Hukumar hasashen yanayi NIMET ta sake yin hasashen samun mamakon ruwan sama mai karfin gaske a sassan kasar daga ranar Talata har zuwa ranar Alhamis mai zuwa.
Shugaban kungiyar Pentecostal Fellowship of Nigeria (PFN) na kasa, Wale Oke, ya ce Allah zai yi maganin wadanda ke addabar Najeriya idan har ba su tuba ba.
Aisha Musa
Samu kari