Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan Shia sun karyata zargin cewa mambobinsu sun cinnawa wani ofishin yan sanda wuta a yayin da suke gudanar da zagayen ranar Qudus a garin Zaria da ke Kaduna.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun damke wata bazawara mai shekaru 30 a duniya, Jamila Abdullahi, kan zargin shiga harkarllar siya da siyar da miyagun kwayoyi.
Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas ya bayyana matsalar da yake da ita da tsohon mataimakin shugaban kasa, Bukola Saraki da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal.
Wasu ministocin shugaban kasa Buhari sun bijirewa umurnin jam'iyyar APC na yin murabus daga kujerunsu duk da cewar sun nuna sha'awarsu ta yin takara a 2023.
Sultan ya sanar da cewar ba a ga jinjirin watar Shawwal ba a ranar Asabar, amma Sheikh Lukwa ya ce matsayar Sultan din ba daidai bane inda ya yi sallar Idi yau.
David Mark, shugaban kwamitin tantance yan takara na jam’iyyar PDP ya bayyana cewa yan takarar da aka soke takararsu sun gaza cika sharuddan da aka gindaya.
Al'ummar musulmi a Jamhuriyar Nijar sun yi Sallar idil karama bayan sanar da ganin watan Shawwal a kasar. Lamarin da ya kawo karshen azumin watan Ramadana.
A halin da ake ciki, masu neman tsayawa takara a jam’iyyar APC mai mulki suna cikin rudani da fargaba kan salon da za a bi wajen zabar dan takarar jam’iyyar.
Yan bindiga sun kashe akalla fasinjoji biyar ciki harda wani dan sa kai a wani farmaki a hanyar Sabon Gari-Kampani da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Aisha Musa
Samu kari