Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Dr. Iyorchia Ayu, ya fadawa masu neman mallakar tikitin jam'iyyar cewa kowa tashi ta fisshe shi.
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha, ta rokawa al'ummar jihar Zamfara samun zaman lafiya daga wajen Allah albarkacin daren Lailatul kadari.
Tsofaffin ministocin PDP na kokarin ganin cewa yan takarar da suka cancanta ne suka fito domin tunkarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.
Fusatattun matasa sun yi ihu tare da fatattakar wani dan majalisar dokokin jihar Ondo, Honarabul Oluwole Emmanuel Ogunmolasuyi daga mazabarsa saboda gazawa.
Kamaliza Verena budurwa ce mai shekaru 70 wacce ke fatan samun saurayi kafin ta bar duniya. Matar ta yi rashin sa'ar samun masoyi duk da cewar tana son haka.
An samu ‘yar rudani a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa a ranar Laraba lokacin da wani barawo ya sace kudi kimanin N43,000,000.
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana cewa ba a taba samun baraka a cikin ta ba domin mambobinta na biyayya ga Farfesa Ango Abdullahi a matsayinsa na shugabansu.
Majalisar dokokin Adamawa ta ayyana kujerar dan majalisa mai wakiltan mazabar Michika, Joseph Ayuba, a matsayin babu kowa kan sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Ganawar da Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi da Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar ha rade-radi da ke nuni ga cewar gwamnan yana iya sauya sheka.
Aisha Musa
Samu kari