Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya a Osun sun gudanar da zanga-zanga a kan rashin biyansu albashi tsawon watanni 18. Sun ce yan achaba sun kwace matansu.
Ummi na tsaye a gefen wani banki lokacin da yan bindiga suka kai farmaki bankuna uku a jihar Kogi a ranar Talata, 6 ga watan Satumba, harbi bingiga ya same ta.
Ooni na Ife, Oba Enitan Adeyeye Ogunwusi ya angwance da wata kyakyawar budurwa mai suna Olori Mariam Anako a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa.
Akalla yan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party guda 18 ne suka ziyarci Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas a ranar Talata, 6 ga watan Satumba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Mabel Oluwaninse Wealth ta bukaci mahaifinta da kada ya kuskura ya zo wajen daurin aurenta don ita bata da uba.
Yan bindiga sun kashe fitaccen malamin Musulunci a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, Sheikh Ibrahim Iyiorji a gidansa da ke garin Onicha na Jihar Ebonyi.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu hotuna na manyan jaruman fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja da Momee Gombe a soshiyal midiya.
Allah ya yiwa Labaran Kabir Magashi, babban na hannun daman dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, rasuwa a ranar Talata.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta sake kama kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, kan almundahana.
Aisha Musa
Samu kari