Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata matashiyar budurwa ta bayar da labarin yadda wani abokinta da ke tashe kudi da fake da sana'ar shinkafa wajen tara kazamin kudi, garkuwa da mutane yake yi.
Kwamitin shirya babban taro na kungiyar daliban Najeriya ya bayyana Usman Barambu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kungiyar daliban na ranar Asabar.
Babban limamin Katolika, Bishop Mathew Kukah, ya bayyana cewa babu watsa matsala tsakanin Musulmi da Kiristan Najeriya cewa babban matsalar itace shugabanni.
Ango Bassim ya gwangwaje amaryarsa Zainab Bello a yayin shagalin budan kan bikinsu. Ya likawa kyakkyawar amaryar tasa rafa-rafa na kudi yar dari biyar biyar.
Daga karshe an mika diyar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Fulani Ruqayya zuwa dakin mijinta Amir Kibiya bayan an daura masu aure a ran Juma'a.
Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya da ake samu a jiharsa da mutuntawa da hakuri da ake yi tsakanin kabilu da addinai a jihar ta Kano.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya shawarci matasan Najeriya da su zabi wadanda za su karfafa zaman lafiya da hadin kan kasar nan a babban zabe mai zuwa.
Misis Titi Abubakar, uwargidar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa ta roki mata da matasa da su zabi mijinta domin ceto kasar.
Gabannin babban zaben 2023 mai zuwa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso ya kai ziyara jihar Benue inda ya kaddamar da ofishin kamfen.
Aisha Musa
Samu kari